Bulala
Bulala Bulala (help·info) Wani abun duka ne wanda iyaye su ke tanada sabida yaran su koda sunyi musu wani laifi ko kuma makaranta in sunyi laifi malamai su hukuntar dasu.[1] [2]
- Suna
jam'i.Bulalai
Misalai
gyarawa- Bulalar zana
- Ɗan doka ya riƙe bulala
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,22
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,36