Bunƙasa na nufin cigaba, fankama ko takama

Misalai

gyarawa
  • Lado sai wani bunkasa yake saboda ya samu aikin banki.

Karin Magana

gyarawa
  • Talotalo mai bunƙasa.