Bunu About this soundBunu  wani baƙin zani na mata mai kama da gwado.[1]About this soundBunu 

Misalai gyarawa

  • Matar Mudi ta daura bunu

Karin Magana gyarawa

  • Mai bunu a gindi, baya kai gudunmawar gobara.

Manazarta gyarawa