Cazbi irin na ibada

Cazbi  Cazbi  Ya kasance Wasu ƙananun duwatsu ne ko gilasai da ake jerawa a zare , suna zuwa da nau'in kwalliya a jikin su . Ana amfani dashi wajen yin istigfari da zikiri ga mutanen addinin Musulunci..[1]

Misalai

gyarawa
  • Cazbin na Malam Tanko ne.
  • Baba ya sanya min cazbi a wuya.
  • Malam na jan cazbi a masallaci.

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,13