Cebur wani abu ne wanda maƙera ke samar da shi domin aiki, ƙasanshi ƙarfe ne kuma yana da faɗi, Saman shi kuma ƙotace ta icce.Ana amfani dashi wajen ɗiban kasa ko aikin ginin siminti. [1] [2]

Cebur acikin siminti
Suna jam'i. Cebura

Misalai gyarawa

  • Ya ɗiɓo yashi da cebur.
  • Yi amfani da cebur ka kwashe gawayin nan.

Manazarta gyarawa

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,171
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,258