Choci
Choci waje da kiristoci ke gudanar da addinin su bautan uban gijin su kuma suna gudanar da daurin aure kaman yanda musulmai ke gudanar da nasu a masallaci. [1] [2]
- Suna jam'i. Chocina
Misalai
gyarawa- Chocin katolika na ingila
- Pasto yayi wa'azi a choci
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,28
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,42