Cin hanci wani haline da mutane sukedashi wajan bada kuɗi ko wani abu domin acinciɗa mutun izuwa inda yake ganinkamar bazekaiba.

Misali gyarawa

  • Yadaɗe yananeman soja bai samuba saida yabada cin hanci kafin yasama.