Cinkoso
Cinkoso na nuna yawan ababe ko kuma turuwar mutane a cunkushe waje daya. [1] [2]
Misalai
gyarawa- Cinkoso na ababan hawa.
- Cinkoso a Kasuwa.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,38
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,58