Ciwo yin rauni ko rashin lafiya. [1]

Suna jam'i.Ciwuka

Misalai

gyarawa
  • Garba ya samu hatsari yaji ciwo sosai

Karin Magana

gyarawa
  • Ciwon ya mace na ya mace ne

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,214