Ciyawa
Ciyawa ganyene da yake tsirowa daga ƙasa wanda ake amfani da shi wajen ciyarda dabbobi sannan ana dasashi agida domin ƙawata gida. Grass [1]
Misalai
gyarawa- Ciyawa ta tsiro a hanya.
- Manomi ya cire ciyawa da fatanya.
- Ciyawa nata bushewa a dalilin karancin ruwa
Manazarta
gyarawa- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.