Coci wani wajen ibadane na kiristoci, acikin kowani coci yana ɗau keda limami dumin. gudanar da ibada.

Misalai gyarawa

  • Cocinmu ana gudanar da ibada da kyau.
  • Limamin cocinsu isa ya mutu.