Cuku-cuku dai ya kasance wata kalmace wadda take nuna mutum mai aiki tukuru domin ya samu wani abu ko kuma ace ya samu kuɗin da zai siya wani abu.[1] [2] [3]

Misali

gyarawa
  • Gaskiya ina ganin ƙoƙarin wannan mutumin sai cuku-cuku yake ya haɗa ƙudin da zai siya waya

Manazarta

gyarawa
  1. Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,45
  2. Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,49
  3. Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,51