Dace sa'a

Dace na nufin wani abu da yake babu wata matsala.[1]

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Clearly

Misali

gyarawa
  • Gaskiya wanan soyayyan dakakeyi bata dace dakaiba kwata kwata Allah.
  • Wannan motan ta dace daɗan alhaji bala dama yabarmasa kawai.
  • Wannan matan kwata kwata bata dace da ɗanaba wallahi amma babu yadda zanyi.

Manazarta

gyarawa