Daddawa Wani sinadari ne da ake miya da shi kamar miyan yauƙi, anayin daddawa ne da kalwa akwai kuma na waken suya.
- Suna jam'i. Daddawai
- Miyan taji daddawa tayi daɗi sosai.
- Gwaggo ta kaɗa miya da daddawa amma batasa magiba.
- Zanje kasuwa in sayama gwoggo daddawa tayi tsaraba.