Dadin-dadawa
Daɗin-daɗawa Samfuri:errorSamfuri:Category handler Kalmar tana nuni bugu da ƙari, ƙari akan zance da fayyacewa. [1]
Misalai
gyarawa- Baizo taron daɗin-daɗawa ya kawo ƙarafi
- Taƙi bamu fuska daɗin-daɗawa ta cigaba da Karatu
Fassara
gyarawa- Turanci: Moreover
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,175