Daf Abun da yazamanto saura kaɗan ya kai ko yaƙarasa.

Misalai

gyarawa
  • Wannan gidan yana daf da yafaɗi.
  • Wannan yaron daf yake dayafaɗa kwata.
  • Daf suke dasushiga obajana.