Dafa (jam'i:Dafuwa) na nufin girka abinci ko wani abu.[1]

fassara

gyarawa
  • Turanci: Cook

Misalai

gyarawa
  • Mai Haƙuri ke dafa dutse yasha romansa ya more
  • Aisha na dafa abinci

Manazarta

gyarawa