DafiAbout this soundDafi  (jam'i:Dafi) wani nau'in guba ne da ake sawa mutum a cikin abinci ko na sha.

Misalai

gyarawa
  • Maharhi ya cire wa Manomi dafin kunama.
  • Ana ƙarɓan maganin dafi a asibiti.

Karin Magana

gyarawa
  • Zakaran gwajin dafi