Bayyanau

gyarawa

Daga kalma ce wanda take nuna guri ko asali na inda wani abu ya samu ko ya fito.

Daga a ma'ana ta biyu kuma, wata abu ce da mata suke yin ado da ita ta hanyar rataya ta a wuya. daga shine layin da mayaƙa keja kafin afara yaƙi.

Misali

gyarawa

Fassara

gyarawa
  • Turanci: from


Misali

gyarawa
  • Daga makaranta