Ɗaga ƙafa dai ta kasance wata kalmace da take nufin yafiya[1]

Misali

gyarawa
  • Haba Ahmad ka ɗaga mai ƙafa mana.
  • Ka ɗaga mai ƙafa zuwa wani ɗan lokaci kasan idan yana dashi zai baka.

Manazarta

gyarawa