Asalin Kalma

gyarawa

Wata ƙila kalmar daukaka ta samo asaline da yaren hausa.

Furuci

gyarawa

Suna (n)

gyarawa

Dagawa ko Daukaka (raise) na nufin daga abu sama ko kuma idan mutum ya samu wata baiwa akan ce mutum ya sama daukaka

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): raise, rise, elevate
  • Faransanci (French): élever
  • Larabci (Arabic): رفع

Manazarta

gyarawa