Dage dage Wata miyace da'ake haɗawa datumatur da attarugu da albasa da dai sauransu.

Misali gyarawa

  • Babammu yakawomana nama za'aimana miyan dage dage yau.