Ɗai About this soundƊai01  Kalmar tana nufin abu ɗaya tilo ba daɗi. [1]

Misalai

gyarawa
  • Ta tafi gida ne ita ɗai
  • Iyayenta basa barinta ta tsaya a gida ita ɗai.

Fassara

gyarawa
  • Turanci: One,alone

Manazarta

gyarawa