Daki
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaƊaki wani wuri ne wanda kuma ake kwana a ciki, Ko wani al'amari na yau da kullum, ko gudanar da sirri sannan anashiga akwanta ayi bacci ahuta idan dare yayi.
- suna
jam'i dakuna.
Misalai
gyarawa- Bari in shiga ɗaki na kwanta, bari in shiga ɗaki in ɗauko maku kuɗunku.
Manazarta
gyarawa- ↑ neil skinner,1965:kamus na turanci da hausa.isbn978978161157.P,151