Dakiki Na nufin mara kokari,hazaka , ganewa ko mara fahimta.

Misali

gyarawa
  • Sahal shine dakikin ajinsu.
  • Fatima dakikiya ce.