Dako shine daukar kaya a kai ko a abin ndaukar kaya kamar dabbobi ko mota ko baro, domin a biya lada. A wata fassarar kuma Kalmar Dako na nufin jiro ko tsammani.[1]

Misali

gyarawa
  • Yaro nake nema ya ɗaukar min dako
  • Motar dako nake nema
  • Sana'ata dako

Manazarta

gyarawa