Ɗalibta About this soundƊalibta  Kalmar tana nufin wanda ke koyon karatu musamman a ƙarƙashin wani. [1]

Misalai

gyarawa
  • Rabi tana ɗalibta a wajen Asma'u
  • Tana ɗalibta a jami'ar Bayero
  • shi dalibi na ne

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Discipleship

Manazarta

gyarawa