Dama
Hausa
gyarawaAsalin Kalma
gyarawaWatakila kalman garaje ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
gyarawaSuna (n)
gyarawaDama na iya zama hannu ko gefen dama watau kishiyar hagu (right).
Aikatau (v)
gyarawaKalmar dama tana nufin iko, iya tinkaran abu da Turanci (opportunity).
Sifau (adj)
gyarawaDama: abunda ya faru ta hanyar kaddara ko sa’a wanda ba kasafai ake samu ba.[1]
Fassara
gyarawa- Turanci (English): chance
- Larabci (Arabic): صدفة
- Faransanci (French): luck
Manazarta
gyarawa- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.