Dami
Dami Dami (help·info) na nufin tarin a wajen daye kamar kaya haka.[1]
Misalai
gyarawa- Lado ya tara damin kaya ya rushed.
Karin Magana
gyarawa- Garaje,ga damu.
- Tsintar Dami a Akala.
Manazarta
gyarawaDami na nufin wani abu ne wanda aka tare shi a zanganniyarsa ba tare da an cire shi ba
Misali
gyarawaAn girbe dawa an yi dami dami dasu
Dami na nufin wani abu ne da aka hade shi aka matse su ko abuda da karfi sosai