damushine Cakuɗa wani abu mai ruwa da wani abu ta hanyar amfani da ludayi.sunan da ake kiran damammiyar fira.Masdari aikatau na Damuwa.