Ɗan-baiwa About this soundƊan-baiwa  Kalmar tana nufin mutun bai hikima. [1]

Misalai

gyarawa
  • Bala ɗan-baiwa ne wajen shirya mutane a taro.
  • Kabir ɗan-baiwa ne wajen lissafi

Fassara

gyarawa
  • Turanci: Genius

Manazarta

gyarawa