Dan-wake About this soundDan-wake  wani abincin hausawa ne da ake yinshi da wake,fulawa da rogo.[1] [2] [3]

Misalai

gyarawa
  • Dan-waken fulawa yafi na alabo dadi

Manazarta

gyarawa