Dan kanzagi wani ne daga cikin mutane,wanda idan fitina ta lafa,yake rura ta dan ta tashi.