Dan kanzagin sarki

"""Dan kanzagin sarki""" Wani ne daga cikin fadawar sarki wanda yake masa kirari domin nishadan tar da sarki yayin da ya fito ko lokacin komawar sa gida.