Danasani
Dana-sani na nufin yin nadama bayan aikata wani abu a rayuwa.[1] [2] [3] [4]
Misalai
gyarawa- Audu yayi dana-sanin kara aure
- Lado yayi dana-sanin barin Aiki
Manazarta
gyarawa- ↑ https://hausadictionary.com/index.php?title=Special%3ASearch&search=Danasani&ns0=1
- ↑ Neil Skinner,2007:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,16
- ↑ Roxana Ma Newman,2012:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,101
- ↑ Paul Newman da Roxana Ma Newman,2021: Modern Hausa-English Dictionary.ISBN 9780308245.P,121