Dandari
Dandari Dandari (help·info) Wani irin ƙashi ɗan tsagayyen da ke gaɓoɓin ƙashin baya na mutane da su birai. gaɓoɓi [1]
Misalai
gyarawa- Ta buge dai dai dandari.
- B'a ganin dandarin ta saboda ƙiba.
Fassara
gyarawa- Turanci (English): Coccyx
Manazarta
gyarawa- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,45