Dandazo
Dandazo na nufin taron mutane ko abunda aka tara dayawa agu ɗaya wanda ba mutane ba.
Misali
gyarawa- gaskiya jiya danaje kano ƙungiyar su hajiya sun tara dandazon jama' a
- Dakaje wancan kwanan zakaga dandazo guda suna karɓan magani tonanne.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,194