Dankali
Hausa
gyarawaSuna
gyarawaDankali Dankali (help·info) Wani nau'in abinci ne wanda ake dasa shi a gona sannan kuma ƙwayarshi a ƙasa take fitowa kamar. rogo.[1]
Misalai
gyarawa- Na ci ƙwaɗon dankali da ƙuli.
- Yau soyayyen dankali zan ci.
- Cin Dankali sai da ruwa a kusa.
- Dankali da ƙuli akwai daɗi.
A wasu harsunan
gyarawa- English:potatoes
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,132