Danki
Danki Wani al'adane da akeyiwa amare dazarar biki yagabato
Misalai
gyarawa- Amaryan nan gaskiya yar gatace kaga dankin da yan uwanta suka mata kuwa.
- Matarsa wai bata nan suntafi yiwa amarya danki.
Danki Wani al'adane da akeyiwa amare dazarar biki yagabato