Darasi
Darasi Darasi (help·info) Da Turanci (Topic). Darasin da ake magana akan shi. [1] [2]
- Suna jam'i. Darussa
Misalai
gyarawa- Ɗalibi yasamu sakamako a Darasin lissafi
- Darason kimiyya
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,192
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,285