Daula tana nufin masarauta wadda take mulkin kusan ƙasashe da dama ba ƙasa ɗaya ba, kuma ba a ƙarƙashin dimokuraɗiyya ba.

Misali gyarawa

  • Masarautar Saudi Arabia
  • Masarautar Dubai
  • Masarautar Landan

Fassara gyarawa

  • English: Empire
  • Arabic: الدولة

Manazarta gyarawa

[1]

  1. Hausa Dictionary koyon Turanci ko larabci cikin wata biyu, Wallafar: Muhammad Sani Aliyu, ISBN: 978-978-56285-9-3