Dauraya About this soundDauraya  na nufin wanke abu da ruwa kadai bayan an gama wankeshi da sabulu ko omo.[1] [2] [3]

Misalai

gyarawa
  • Audu ya gama wanki tun dazu dauraya kadai ta rage mai

Manazarta

gyarawa