Dila
Dila Dila (help·info) Wani dabban daji ne mai ƙafa hudu dake kama da kare[1] [2]
Misalai
gyarawa- Mafarauta sun kama Dila a daji
- Wayo kamr dila
Karin Magana
gyarawa- Dila Sarkin wayau
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Ƙamus na Turanci da Hausa.ISBN 9789781691157.P,68
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd.ISBN 9789781601157.P,68