Dillali About this soundDillali   Mutun wanda ke siya da siyarda kaya ko kadara a madadin masu shi.[1] [2]

Misalai

gyarawa
  • Jummai ta siya Gida a hannun Dillali
  • Dillali ya sallama da ta biya kuɗin kadaran

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,31
  2. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,20