Direba
Direba wato ma'ana matukin duk wani abun hawa ko abin sufuri.[1]
- Suna jam'i. Direbobi
Misalai
gyarawa- Direban mota ne
- Sana'ar direba yake yi.
- ƙwararran direban tankar mai ne.
- Anje kiran direba su tafi jahar kaduna.
Manazarta
gyarawa- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,51