Diwani About this soundDiwani  Rubutattun baituka Na wakoki da aka tattara waje guda.[1]

Misalai

gyarawa
  • Tayi wake daga baitun diwanin sa'adu zungur
  • Ta rera waka daga diwanin yabon manzo

Fassara

gyarawa
  • Turanci (English): Anthology

Manazarta

gyarawa
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,11