Diyya wannan ƙudi ne da ake biya ga asara da akayi ta rai ko Kaddara.

Misali

gyarawa
  1. Gwammati ta biya diyyar gidaje saboda da zatayi hanya.
  2. Ya biya diyyar rai da ya kashe sakamakon hatsarin da yayi.