Doka: na nufin wani sharaɗi ko wata ƙa'ida da aka kafa domin kiyaye wasu abubuwa.[1]

Misalai gyarawa

  • Bin doka wajibi
  • Dokan hana yawan dare
  • Kada Wanda ya karya doka

Fassara gyarawa

  1. Da Turanci Law

Manazarta gyarawa

Doka na nufin wani abu ne da aka buga akan wani ko aka doke shi da wani mabugi

Misali gyarawa

  • Hassan Yana doka ganga mai zaki
  • Kada a karya dokan mallam
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98