Doki kalma ce dake bayani akan a bugi wani abu.

Misali

gyarawa
  • Yau a makarantar malam ya doki ɗaliban da suka makara.
  • doki akuyar can da ta cinye min dusa