Duniya
Duniya wani wurineh wanda halittu ke rayuwa a cikinsa wanda yake a kewaye kamar kwai yana dauke da halittu daban daban, kuma wannan kalmar asalinsa an aroshi neh daga kalmar الدنية ta larabci
Misalai
gyarawa- Mutuneh
- dabbobi
- Tsirrai
- ruwa
- iska
- Duwatsu
Dasauransu
Fassara
gyarawa- Turanci= world
- Larabci= الدنية